Jarumin Maza - Tsoron Allah Mp3 Audio Download
Jarumin Maza - Tsoron Allah Mp3 Audio Download


Jarumin Maza - Tsoron Allah Mp3 Audio Download - Prolific Nigerian Bilingual Singer, Jarumin Maza, an indigene of Gombe State from the Tangale ethnic group.


The start up this year, he comes through with his first single of the year, Tsoron Allah (The fear of God). The song is a call for caution to imbibe the fear of God in them and repent. It is an exhortation stressing that repentance can only be done on earth not after death. Produced by Joel Real, Talking drum by Elman Aiki.



 



Connect with Jarumin Maza:


YouTube://youtube.com/@Jaruminmazamusicministry

Facebook: Jarumin Maza

WhatsApp: 08061396941



LYRICS


CHORUS 

A duniya ake duba lahira babu tuba, muyi aiki don mu nuna tubarmu na Gaskiya 2x


 STANZA ONE

1. A cikin zuciyar mu, musa tsoron Allah.

2. Sheidan yazo da jarabobi gasunan kalakala.

3. Halayen mu koyaushe ya nuna mun san Allah. 

4. Kai kasan dai dai, kai kake da dai dai Allah. 

5. Dauramu bisa dai dai ya Allah


STANZA TWO

1. Cire zunubi ga rayuwa ta baya ce tuban kirki.

2. Muzam masuyin adu'a koba far maki.

3. In shaidan ya addabemu, mu kira sunan yesu mu farmasa yaki.

4. Koyazo ga daga ne, ko a mafarki.

5. Da muna da dauda Almasihu ya wanke mu da jini mai tsarki.


STANZA THREE

1. Ga wasunan sun gaskanta da Almasihu sun tuba.

2. Yayin da rayuwar su bata canzaba.

3. Suna furta Yesu kristi suje susha taba.

4. Ina masayin Wanda ya tuba aka mai Baptistma ya kauce akan turba.

5. Nace Karen sa ya kama zaki.



STANZA FOUR 

1. Wanda ya tuba zai tsarkake kasa.

2. Wanda ya tuba zai maida abun wani dake wurin sa.

3. Wanda ya tuba zai zam da Adalci a rayuwar sa.

4. Wanda ya tuba zai zam da tawali'u a rayuwar sa.

5. Wanda ya tuba zai shirya yakai Bishara don bai was a